MASOYIYA




Kyawawan sha' awa, fata mai kyau da yanayi mai daukan hankali yake sa mu mafarki. Kamar yadda son ki yake girma, haka ma kyawun ki yake girma.


©Alkalami  

Comments

Post a Comment

Kuyi sharhi koh gyra akai

Popular Posts