MASOYIYA
Kyawawan sha' awa, fata mai kyau da yanayi mai daukan hankali yake sa mu mafarki. Kamar yadda son ki yake girma, haka ma kyawun ki yake girma.
©Alkalami
Blog din Poems a cikin harshen Hausa. Marubuta ku bude zuciyar ku da Alkalami, ku bada dama ga kalmomin ku suyi magana.
🎉🎉🎉🎉
ReplyDelete